FARIN CIKIN IYALI

Farin cikin iyali shi ne ya ke samar da farin cikin a al'umma baki daya. Wannan ya na faruwa ne saboda kowace al'umma ta na farawa ne daga daidaikun iyalai wadanda idan an hada su waje guda su ke samar da al'umma.

Ma'aurata a cigaba da kasancewa cikin farin ciki da fahimtar juna banda daga murya a gaban yara ko cin zarafin juna.

Shi yaro fa kamar biri ne, duk abinda ya gani to daga gare ku to shi koya ya ke kuma ana nan wata rana sai ya kwaikwaita domin ya na daukar iyayensa ne a matsayin wani madubin dubawa.

Ku kasance cikin farin ciki da samun nutsuwa da juna!

Comments

Popular posts from this blog

HUTSUN MIJI DA MACE MAI TSIWA

GIDAN AURE MAI CIKE DA HATSANIYA

MATSALAR SHAYE-SHAYE