HUTSUN MIJI DA MACE MAI TSIWA
HUTSUN MIJI DA MACE MAI TSIWA
Babban abinda ya sa ake cewa Allah ya saɓa halaye a lokacin da aka ɗaura aure shi ne gudun irin wannan haɗin bautar tsakanin hutsun miji da miskilar mace ko kuma mai tsiwa.
Idan tsautsayi ya sa aka yinrashin sa'a hakan ta faru kuma har aka je abin ya kai ga aure to fa sai a fara jan wuridin LA HAULA WALA QUWWATA.......
Comments
Post a Comment